Use APKPure App
Get Lakcocin Sheikh Lawan Triump 1 old version APK for Android
Saurari Lakcoci da Hudubobin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump Kano (Part 1)
Assalamu Alaikum 'yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar Triump Kano Part 1" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump, Kano Nigeria. Application din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Application din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya part na app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Uploaded by
Pinesh Baranda
Requires Android
Android 4.4+
Category
Report
112.5 MB Feb 25, 2024
112.5 MB Feb 25, 2024
99.2 MB Aug 29, 2020
99.2 MB Aug 29, 2020
98.4 MB Jan 8, 2020
98.4 MB Jan 8, 2020
Use APKPure App
Get Lakcocin Sheikh Lawan Triump 1 old version APK for Android
Use APKPure App
Get Lakcocin Sheikh Lawan Triump 1 old version APK for Android