Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar


2.0 per ZaidHBB
Jul 22, 2020 Vecchie versioni

A proposito di Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar

Saurari Lakcoci da Hudubobin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump Kano (Parte 1)

Assalamu Alaikum 'yan uwa Musulmi,

Voglio un'applicazione mai suna "Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar Triump Kano Part 1", come dice il cantante di Lakcoci da Hudubobi, nello sceicco Lawan Abubakar Shu'aib Triump, Kano Nigeria. Applicazione din kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.

Applicazione din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app in don sauko daya part na app din.

Idan kunji dadin applicazione wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Novità nell'ultima versione 2.0

Last updated on Feb 25, 2024
*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

2.0

Caricata da

Pinesh Baranda

È necessario Android

Android 4.4+

Available on

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar old version APK for Android

Scarica

Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar Alternativa

Trova altro da ZaidHBB

Scoprire