Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline


KareemTKB
1.0.0
Old Versions

Trusted App

About Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam - Juz Amma

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano :

Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja’afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ‘ Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes. jafar complete tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir by sheikh jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sheikh jafar tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja’afar Islamic Documentation Centre). sheikh jafar tafsir 2006

Additional APP Information

Latest Version

1.0.0

Uploaded by

Georges Nassif

Requires Android

Android 4.4+

Available on

Show More

Use APKPure App

Get Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline old version APK for Android

Download

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Alternative

Get more from KareemTKB

Discover

Security Report

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

1.0.0

The Security Report will be available soon. In the meantime, please note that this app has passed APKPure's initial safety checks.

SHA256:

0e8d5e705e71b8035d639261a4b421a9f564090fd6d43584481a9655134e306c

SHA1:

be3d85c8147833640a5dd4aff9794f2e555999e9