Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline


1.0.0 per KareemTKB
Jan 18, 2024 Vecchie versioni

A proposito di Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam - Juz Amma

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin vuolen manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Completa Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, Centro culturale egiziano), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Corsi serali per adulti. jafar completa tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar completa il Corano tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh Jafar completa tafseer offline

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Maestri) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman e Fodiyo dake Sokoto. tafsir di Sheikh Jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sceicco Jafar Tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harden Hausa a karkashinwann cibiya (Centro di documentazione islamica Sheikh Ja’afar). sceicco Jafar Tafsir 2006

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

1.0.0

Caricata da

Georges Nassif

È necessario Android

Android 4.4+

Available on

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline old version APK for Android

Scarica

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Alternativa

Trova altro da KareemTKB

Scoprire