Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Icona Sheikh Aminu Daurawa - Manyan

2.9 by engrshams


Dec 8, 2020

Informazioni su Sheikh Aminu Daurawa - Manyan

Wannan app yana DAUKE da wasu Manyan lekcoci Masu fadakarwa daga Sheikh daurawa.

L'app non richiede alcuna connessione a Internet per funzionare (è offline) e la qualità della voce è molto alta. Basta scaricare e iniziare ad ascoltare anche offline.

-------

Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa. Conferenze din sune kamar haka:

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3

Shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domina yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon nel dom karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan bayani akan Harshenka Alkalinka Mp3 da Kuma Kaluben Matasa Mp3, lezioni Akwai in sceicco ibrahim aminu daurawa da Kuma Karatuttuka e cikin wannan manhaja idan akayi duba (wato in any sacin "rrnapps" a play store).

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure di sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Za kuma a iya samun Karatun Al-quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran.

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing to facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi download su amfana.

Kada Kuma è una valutazione ayi con un'applicazione wannnan a cinque stelle.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un Fagge unguwar, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,

bayas kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Un figlio di un ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, un cikin garin Kano, un gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan mashahuran Malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.

6. Lo sceicco Auwal Isa "Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith a wajensa.

7. Lo sceicco Al-Mustapha Bazazzage giace in gotta tagway, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a wajensa.

8. Lo sceicco Idi Kajjin "Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga a wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.

10. Lo sceicco Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh a wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan Malami, un wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban a duniya.

Mungode. Ayi saurare lafiya.

Novità nell'ultima versione 2.9

Last updated on Dec 8, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Sheikh Aminu Daurawa - Manyan 2.9

Caricata da

Mohammad Nassar

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.