Use APKPure App
Get Maganin Karfin Maza old version APK for Android
Maganin Kara Karfin Maza A Saukake
Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da yali a lokacin saduwa don kara kauna.
Wannan app ya kunshi abubuwa kamar haka Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali domin gamsar da koda mata nawa mutum yake da ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna ba wanda har mutane sukan fada hanun yan yaudara.
Sannan yana dauke da bayanai akan abubuwan da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsalolin da suka shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar mace
yadda za'a magansu da sauransu.
Wannan manhaja mu cika ta da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki.
Kada ku manta kuyi rate nawann app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana mungode allah yasa mu dace Ameen.
Last updated on Sep 1, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Caricata da
علي الحربي
È necessario Android
Android 5.0+
Categoria
Segnala
Maganin Karfin Maza
8.1.0 by Abrahamjr
Sep 1, 2024