Use APKPure App
Get Hausa Comedy TV old version APK for Android
A saukake mu nishadantu da video di barkwanci na molte commedia masu na hausa
Rayuwa fa saida nashadi dom nishadi na kawo karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa rage radadin wani abu dake damun e Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na moltian masu nishadantar da mutane ma'ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tara da fadakarwa hade da ilimantar wa.
Wannan manhaja ta kunshi commedie wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan videos of barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android da fatan zakuji dadin wanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu son nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.
Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Caricata da
صخر ابو سهم
È necessario Android
Android 4.4+
Categoria
Segnala
Hausa Comedy TV
15.1.0 by Abrahamjr
Aug 28, 2024