Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Icona Laccocin Sheikh Jafar 4/8

1.0 by sakwaya


Jul 23, 2022

Informazioni su Laccocin Sheikh Jafar 4/8

Saurari Laccocin Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kanio Part 4/8 Mp3 Offline

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud

Adamo***

Uno sceicco haifi marigayi

Ja'afar Mahmoud Adam a

garin Daura, uno shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin

yakan ce 1964).

Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara

karatunsa na allo a gidansu, a

wurin mijin yayarsa, Malam

Haruna, wanda kuma dan

uwansu ne na jini. Daga nan

kuma sai aka mayar da shi

wajen wani Malam Umaru a

wani gari wai shi Koza,

kimanin kilomita 9 a arewa da

Daura, wanda shi ma akwai

dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi ne

musabbabin zuwansa Kano.

Bayan sun zo Kano ne tare da

wannan malami nasa, a

shekara ta 1971 (ko 1972), sai

suka zauna a makarantar

Malam Abdullahi, wanda

asalinsa mutumin jamhuriyar

Nijar ne, amma yake zaune a

unguwar Fagge a Kano.

Tun

kafin zuwansu Kano, tuni

marigayi Sheikh Ja'afar ya riga

ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a

shekara ta 1978.

Bayan da Malam ya kammala

haddar Alkur'ani mai girma,

kasancewarsa mai sha'awar

ilimi, sai ya shiga makarantu

biyu a lokaci daya a shekara

ta 1980. Ya shiga makarantar

koyon Larabci ta mutanen

kasar Misra a cibiyar yada

al'adun kasar Misra, (egiziano

Centro Culturale), sannan

kuma ya shiga makarantar

manya da ba su yi boko ba ta

Serata per adulti Masallaci

Classi, tunda e lokacin

shekarunsa sun wuce shekaru

na primaria, amma duk da

haka a wannan lokaci shi ne

mafi kankanta a ajinsu.

Haka

ya rika yin wannan karatu

guda biyu: Waccan

makarantar ya je ta da

daddare bayan sallar isha'i,

waccan kuma ta koyo harshen

larabcin da yamma. Ya

kammala wadannan

makarantu a shekara ta 1983.

Wannan kuma shi ya ba shi

damar shiga makarantar

GATC Gwale a shekara ta

1984, kuma ya kammala a

shekara ta 1988. A shekara ta

1989, malam ya sami gurbin

karatu a jami'ar musulunci ta

Madinah, un inda ya karanta

ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an,

wanda kuma ya kammala a

shekara ta 1993. Sannan kuma

Sheikh Ja'afar ya sami damar

kammala karatunsa na digiri

na biyu (Maestri) a Jami'ar

Musulunci, A Oundurman Sudan.

Sannan kuma, kafin

rasuwarsa, ya riga ya yi nisa

wajen karatunsa na digiri na

uku, wato digiri da digirgir

(PhD), un Jami'ar Usman Dan

Fodiyo da prendere Sokoto.

Daga cikin malamansa na

ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar,

Sheikh Abdul-Aziz Ali al-

Mustafa, da kuma Malam

Nuhu un unguwar Dandago,

wanda malam ya karanci ilimi

fikihun malikiyya da wadansu

littattafai na hadisi a gurinsa,

da kuma Malam Muhammad

Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci

nahawu da sarfu da balaga da

adab a wajensa. Akwai kuma

Sheikh Abubakar Jibrin

limamin masallacin Juma'a na

BUK, akwai kuma dottor Ahmad

Muhammad Ibrahim shi ma na

jami'ar Bayero ta Kano. Daga

cikin malamansa na jami'a

kuma, akwai Sheikh

Abdurrafi'u da Dr. Khalid

Assabt.

Daga cikin karatuttukan da

malam ya karantar da su, sole

hada da tafsirin Alkur'ani mai

girma, Kitabuttauhiid,

Umdatul Ahkaam, Arba'una

Hadiith, Kashfusshubuhaat,

Bulugul Maraam,

Riyaadussalihiin, Siiratun

Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz,

Siffatus Salaatun Nabiiy.

Kafin rasuwarsa, malam ya

fara gagarumin aikin rubuce

tafsirinsa a harshen Hausa a

karkashin cibiyar

(Sheikh Ja'afar islamico

Centro di documentazione).

Marigayi Sheikh Ja'afar

Mahmoud Adam ya rasu ranar

juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428

(13/04/2007) sakamakon harin

da wadansu 'yan ta'adda suka

kai masa, un daidai lokacin da

yake jagorantar sallar asuba a

masallacin Juma'a na Dorayi.

Ya rasu ya bar mata biyu, da

'yaya shida, yayin da aka haifa

masa ta bakwai kwanaki 58

daidai bayan aiwatar da

wannan kisan gilla a kansa.

Dubun-dubatar mutane ne

daga ko'ina cikin kasar nan

suka halarci jana'izarsa, kuma

un binne shi ne un makabartar

Dorayi.

Allah ya ji kan sa ya

gafarta masa, ya saka masa

da gidan aljanna.

Novità nell'ultima versione 1.0

Last updated on Jul 23, 2022

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Laccocin Sheikh Jafar 4/8 1.0

Caricata da

សូរ្យ- គ្រាស-

È necessario Android

Android 4.1+

Available on

Ottieni Laccocin Sheikh Jafar 4/8 su Google Play

Mostra Altro

Laccocin Sheikh Jafar 4/8 Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.