Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Icona Mallam Sa'idu Haruna Kano Full

1.0 by sakwaya


Dec 26, 2019

Informazioni su Mallam Sa'idu Haruna Kano Full

Karatun AlQur'ani Mai Girma na Mallam Sa'idu Haruna Kano State - Nigeria.

Mallam Sa'idu Haruna Kano shi ne wanda ya ke jan bakin AlQur'ani mai girma a tafsiran da marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano yake gabatarwa duk shekara a masallacin Alhaji Muhammadu Indimi da ke Damboa road, Maiduguri, Borno State - Nigeria.

Bayan shahadar da Sheikh Ja'afar ya samu a asubahin ranar jumu'a 13 aprile 2007 sakamakon gisan gillar da yan bindiga suka yi masa na harbi da harsashan bindiga, mallam Sa'idu ya ci gaba da ja wa Sheikh Dr. Muhammad Sani Rijiyar lemo baki a masallacin indimi, kana daga bisani yanzu haka yana jan baki wa Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a masallacin Al_Furqan dake cikin birnin Kano.

Shi kuma Dr. Rijiyar lemo ya koma tafsirinsa a masallacin Gwallaga dake Bauchi State - Nigeria.

Allah Ya saka wa malamanmu da alkhairi.

Shi kuma Sheikh Ja'afar da Albani Zaria da Dan maishiyya Sokoto da aka hallaka a fagen da'awah, Allah Ya ji kansu da rahama. Ya sa aljanna ce makomarsu.

Da fatan za ku ji dadin sauraro applicazione wannan.

Mu na fatan kuma ku sanya mu a addu'a.

Wassalam alaikum.

Novità nell'ultima versione 1.0

Last updated on Dec 26, 2019

Sheikh Sa'idu Kano Qur'an

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Mallam Sa'idu Haruna Kano Full 1.0

Caricata da

Abd El Rahman Khaled

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Mallam Sa'idu Haruna Kano Full Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.