Use APKPure App
Get Wakokin Dan Kwairo Mp3 old version APK for Android
Saurari Dadadan Wakokin Alh Musa Dankwairo.
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya.
Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Hassan Ciroman Katsina
>Sarkin Kano Sunusi Lamido II
>Gwamna Sadauki
>Baura Dan Maliki
>Ahmadu Bello Sardauna
>Sarkin Kano Ado Bayero
>Atiku Turakin Adamawa
>Mai Dubun Nasara
>Sarkin Daura Alh Muhd Bashar
>Sarkin Muri
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Uploaded by
اتريس صيعان
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
Use APKPure App
Get Wakokin Dan Kwairo Mp3 old version APK for Android
Use APKPure App
Get Wakokin Dan Kwairo Mp3 old version APK for Android