Use APKPure App
Get Wa'azin Jikan Malam old version APK for Android
Karatun Alhaji Abubukar Jikan Kalarawi Birnin Kano
Manhajar wa'azin babban malamin barkwanci wanda yake nishadantar da mutane a kasuwanni ta hanyar wa'azi cikin hikima kamar yadda Annabi ya fada.
Akwai karatuttukan masu ban dariya da ilimantarwa na Jikan Malam cikin wannan manhaja.
Cikin karatuttunkan akwai wandanda malam yake fadawa shuwagabanni gaskiya.
Kusan kowa yasan wannan malami akwai ballowa ruwa wajen fadar maganganu.
Uploaded by
Mohamad Alhalabe
Requires Android
Android 4.4+
Category
Report
Use APKPure App
Get Wa'azin Jikan Malam old version APK for Android
Use APKPure App
Get Wa'azin Jikan Malam old version APK for Android