Use APKPure App
Get Usulul Salasa-Sani Usman Kurna old version APK for Android
Usulul Salasa-Sani Usman Kurna
Sheik Sani Usman Kurna malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin kano ne..
malam yayi karatu daban daban sannan kuma akasashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.
dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode
Uploaded by
مصطفى الساري
Requires Android
Android 4.0+
Category
Report
Use APKPure App
Get Usulul Salasa-Sani Usman Kurna old version APK for Android
Use APKPure App
Get Usulul Salasa-Sani Usman Kurna old version APK for Android