SAKI KO KISA HAUSA NOVEL


1.1 by Mustyshy
Aug 9, 2019

About SAKI KO KISA HAUSA NOVEL

SAKI KO KISA 1!*Hakkin mallaka:Abdulaziz ililee ismail.

SAKI KO KISA 1!

*Hakkin mallaka:Abdulaziz ililee ismail.

*sadaukarwa: ga daukacin yan uwana marubuta labaran

hausa irinsu'sadik sani malumfashi don Ss,abdoolazeez

been abhoubakar,realustax,mahmoud A. ,umar faruk

madabo,benaxir,maman shakur,meena the best

admin,rufaida omar, hauwa ma jabo,deejah abdul da sauransu ....da kuma dimbin

masoyana masu biye dani a kowanne lokaci,kuma basa

gajiyawa wajen yin comment domin karfafa min

gwiwa...

*Gargadi:in mutum zai yi reposting labaraina ,yayi

reposting kawai ba tare da ya goge komai daga labarin

ba ...especially sunana....

* * * * *

Kamar yadda aka sani a al'adar malam bahaushe rana

ta 'asabar' itace rana da aka fi za6a a ranakun mako

domin a 'daurin aure' bisa la'akari da yanayin rayuwa

da zamani.....

Hakanne ya kasance a gidan AlHAJI MU'AZ BOKO

ZALLA kamar yadda daukacin mutanen birni da

kewayen kano ke kiransa....

What's New in the Latest Version 1.1

Last updated on Aug 14, 2019
KU KASANCE DAMU DOMIN SAKKO DA LITTATTAFANMU MASU MATUKAR KAYATAR DAKU DOMIN JIN DADINKU MUN TANADAR MUKU DA LITTATTAFAI MASU MATUKARA DADI MUNGODE

Additional APP Information

Latest Version

1.1

Uploaded by

Mohamed Asif Mushtaq

Requires Android

Android 4.1+

Show More

Use APKPure App

Get SAKI KO KISA HAUSA NOVEL old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get SAKI KO KISA HAUSA NOVEL old version APK for Android

Download

SAKI KO KISA HAUSA NOVEL Alternative

Get more from Mustyshy

Discover