Reviews: 1 Rating: 10.0
Nasihu Da kuma Karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman Kano
As salamu a laikum warah matullah e nayimaku gaisuwa ta addinin masulanci E narokun Allah yayi manarahama da ni da ku bakidaya ba yanhaka ya yan u wa na muqara gode ma Allah daya yomu ma sulmai tabbas addinin musulici ya fe kowane addini a duniyarnan da muke cikinta bayan haka E na mai nasiha a garemu a duk en da mukakasance to muji tsran Allah saboda tsran Allah yafikomai a rayuwa mukasan ce masu bn sunnar annabi Muhammad sullallahu a laihiwasullam 52903929