Mu Kula Da Lafiyar Mu


1.0.1 by Ysfmamman
May 16, 2020 Old Versions

About Mu Kula Da Lafiyar Mu

Wannan App din ya kunshi bayanai na masan da Hausa akan cutuka da yawa

wannan application din na kunshe da bayanai ne na masana akan cutuka da ban da ban da kuma yadda mutum zai kare kan sa da kamuwa da wadannan nauin cutun da kum irin magunguna da mutum zai yi amfani da su idan mutum ya kamu da cutar.

Abubuwan da ke kunshe a cikin wannan Application din sun hada da:-

1. Illolin rashin Isasshen Bacci

2. illiolin cutar kwashiorkor a Yara

3. Juyayi (anxiety) da Hanyoyin kiyaye shi

4. Illolin Amfani da Magungunan mata

5. Ciwon Kai Da Kuma Hanyoyin Magan ce shi

6. Ciwon Basir

7. Chiwon Hawan Jini

8. llolin shafe-shafe mayi mai canja Launin Fata

9. Cutar Sikila

10.Hanyoyin Kula Da Lafiyar Mai Juna biyu

11.Illolin da amosani ke haifarwa

12.Ciwon Hanta (Hepatitis)

13. Cutar Zazzabin Cizon Sauro (Malaria)

What's New in the Latest Version 1.0.1

Last updated on Aug 12, 2020
an kara sababbain abubuwa

Additional APP Information

Latest Version

1.0.1

Uploaded by

Giuseppe Proietto

Requires Android

Android 4.1+

Available on

Show More

Use APKPure App

Get Mu Kula Da Lafiyar Mu old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Mu Kula Da Lafiyar Mu old version APK for Android

Download

Mu Kula Da Lafiyar Mu Alternative

Get more from Ysfmamman

Discover