Matsalolin Aure a Kasar Hausa


2.3 by engrgwarzo
Apr 29, 2021 Old Versions

About Matsalolin Aure a Kasar Hausa

download sheikh Ja'afar mahmud app mai taken Matsalolin Aure a Kasar Hausa

saninmu ne aure sunnace ta Annabawa gabadaya, ashe kenan aure ibadane,aure tafarki ne na rayuwa, aure lalurace a rayuwar Dan Adam, idan nace lalura abune da yake dole a samashi domin haduwar na miji da mace ke bayar da hauhawar Dan Adam a bayan kasa, to wannan haduwar itace aure. Sanin kowa ne muna cike da matsalolin aure a kasar hausa, yanxu -yanxu zakaji andaurah aure kuma kafin wani lokaci mai tsawo sai kaji aure ya rushe, KO ME YAKE KAWO HAKA!!!!!...,,,?.Malam yayi bayanin abunda yake jawo haka da hanyar gyarahsu, muna rokon Allah ya jikan malam da rahamah.

Additional APP Information

Latest Version

2.3

Uploaded by

Megan Trista Borders-Wimberley

Requires Android

Android 4.1+

Show More

Use APKPure App

Get Matsalolin Aure a Kasar Hausa old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Matsalolin Aure a Kasar Hausa old version APK for Android

Download

Matsalolin Aure a Kasar Hausa Alternative

Get more from engrgwarzo

Discover