Malam Ja'afar wa'azin Maulidi


3 by KareemTKB
Sep 26, 2018 Old Versions

About Malam Ja'afar wa'azin Maulidi

Wa'azin Sheikh Ja'afar Mahmud Adam akan Maulidi. Hukuncin maulidi a Musulunci.

Wa'azin Late Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano Nigeria game da Maulidi. Domin wadansu wa'azinkan mallam Ja'afar duba sauran Apps dina.

Idan ka/ki na da wata shawara game da wannan App na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, aiko min da sako tayin amfani da developer email. Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.

Kada ku manta kuyi sharing wadannan Apps da sauran 'yanuwa musulmai Hausawa don Allah.

A koda yaushe zaku iya downloading din Hausa Islamic Apps ta hanyar rubuta kareemtkb a wannan store.

May the soul of malam jafar Mahmud Adam Kano Nigeria rest in perfect peace Ameen.

Additional APP Information

Latest Version

3

Uploaded by

Phu Doung

Requires Android

Android 4.1+

Show More

Use APKPure App

Get Malam Ja'afar wa'azin Maulidi old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Malam Ja'afar wa'azin Maulidi old version APK for Android

Download

Malam Ja'afar wa'azin Maulidi Alternative

Get more from KareemTKB

Discover