Littafin Iliya Dan Mai Karfin


2.0 by AdamsDUT
Oct 21, 2018 Old Versions

About Littafin Iliya Dan Mai Karfin

Saurari Karatun Littafin Iliya Dan Mai Karrfi

Wannan application yana dauke da audio karatun shahararen littafin nan wanda yayi suna a kasar hausa wato Iliya Dan Mai Karfi, wanda baban marubucin nan Ahmadu Ingawa ya wallafa. Muna adduar Allah ya sakawa wannan marucin littafi da alkairi, domin ya rubuta littafi mai ban nishadi da kuma darasi.

Bayan iliya dan mai karfi za a iya samun audio application na wasu littatafn hausan idan akayi searchin (adamsdut) a cikin play store irin su

magana jarice

ruwan bagaja

da kuma kundin tsatsuba.

Idan har kaji dadin wannan littafi to kada a manta ayi sharing din sa ga sauran abokanan arziki, kuma kada a manta ayi rating na wannan Iliya Dan Mai Karfi.

What's New in the Latest Version 2.0

Last updated on Nov 2, 2018
New version with new features

Additional APP Information

Latest Version

2.0

Uploaded by

Minh Nhật

Requires Android

Android 4.1+

Show More

Use APKPure App

Get Littafin Iliya Dan Mai Karfin old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Littafin Iliya Dan Mai Karfin old version APK for Android

Download

Littafin Iliya Dan Mai Karfin Alternative

Get more from AdamsDUT

Discover