Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Icona Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

2.9 by engrshams


Mar 1, 2021

Informazioni su Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

Wannan app yana DAUKE da Sharhin Siffatus Salatin Nabiyyi Offline na Sheik Jafar

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Offline na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, brillare muka ga ya dace muyi applicazione wanda mutane zasu su saurara e saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Un haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, uno shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shiu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro culturale egiziano), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Corsi serali per adulti, tunda un lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primaria, amma duk da haka un wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Maestri) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), un Jami'ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurama Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahimatul Jaiyy, Salaizatul Jiyama. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Center). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Domin samun sauran apps na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (first-rate-apps) free hausa Islamic apps dake cikin play store

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada Kuma una manta ha rating su un'applicazione Wannnan a cinque stelle.

Novità nell'ultima versione 2.9

Last updated on Mar 1, 2021

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P 2.9

Caricata da

Mohammed Med

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.