Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Icona Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz

2.5 by engrshams


Dec 7, 2020

Informazioni su Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz

Wannan app yana DAUKE da Fassarar Littafin Ahkamul Jana'iz Parte 1 Offline Mp3

Assalamu Alaikum

Wannan app yana DAUKE da Fassarar Sharhin Littafin Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3 (1 Daga applicazioni cikin 2) nd Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, brillantezza Muka ga ya Dace Muyi applicazione wanda mutane zasu su saurara un saukake

Guda Byun 2 sune kamar haka:

-Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz Parte 1 Offline Mp3

-Ahkamul Jana'iz Parte 2 Offline - Sheikh Jafar

Allah ya Sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Domin Samun sauran applicazioni na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na Sunnah Duba (rrnapps) applicazioni gratuite islamici Dake cikin Play Store

Kada KUMA un rating manta Ayi nd wannnan app a cinque stelle.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Un marigayi haifi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, uno shekara ta 1962

(Ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo un gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu Ne na Jini. Daga nan kuma Sai alias Mayar da shi wajen Wani Malam Umaru un wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 bis Arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta Jini un tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sole zo ne Kano tara da Wannan malami NASA, uno shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna un makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake Zäune un unguwar Fagge un Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, Tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya ya Riga fara haddar Alkur'ani Mai

Girma, wanda ya Kammala uno shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya Shiga makarantu Biyu un lokaci Daya uno shekara ta 1980. Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra un cibiyar bla al'adun kasar Misra, (Centro culturale egiziano), sannan

Kuma ya Shiga makarantar manya da ba ba Su yi boko ta Classi Masallaci adulti sera, tunda un lokacin shekarunsa sole wuce shekaru na primaria, amma duk da haka un Wannan lokaci shi ne mafi kankanta un ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu uno shekara ta 1983. Wannan Kuma shi ya ba shi damar Shiga makarantar GATC Gwale uno shekara ta 1984, Kuma ya Kammala uno shekara ta 1988. Uno shekara ta 1989 Malam ya sami gurbin Karatu un jami'ar musulunci ta Madinah , un inda ya karanta ilimin Tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya Kammala uno shekara ta 1993. Sannan Kuma

Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na na digiri Biyu (Master) un Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan Kuma, Kafin rasuwarsa, ya ya Riga yi nisa wajen karatunsa na na digiri Uku, Wato digiri da digirgir (PhD), un Jami'ar Usman Dan Fodiyo da prendere Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, lo sceicco Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da Kuma Malam

Nuhu un unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi un gurinsa, da Kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da Balaga da adab un wajensa. Akwai kuma

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai Kuma dottor Ahmad Muhammad Ibrahim shi Ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sole Hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin Aikin rubuce tafsirinsa un harshen Hausa un karkashin cibiyar

(Centro di Documentazione Sheikh Ja'afar islamica). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya Rasu Juma'a ranar 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, una daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba un masallacin Juma'a na Dorayi. Ya ya Rasu bar mata Biyu, da 'Yaya Shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da Wannan kisan Gilla un Kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da Gidan aljanna

Novità nell'ultima versione 2.5

Last updated on Dec 7, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz 2.5

Caricata da

Kareem Mahmoud

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.