Maganin Bushewar Gaba


5.2 per Abrahamjr
Aug 11, 2021 Vecchie versioni

A proposito di Maganin Bushewar Gaba

Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji

Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, dominare su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda su su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki , tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domina inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni'ima da kuzari a jikkunanmu.

A, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai e canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu e waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.

Da yata mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni'ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daewewar sha'awa yayin jima'I, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.

* Bushewar Gaba

* Bushewar Gaban Mace

* Bushewar Gaban Na Miji

* yadda ake dawo da ni'imar mace

* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace

* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji ...

Wannan app anyishi ne don ilimantarwa ...

Mungode.

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

5.2

Caricata da

Ahan Mazumder

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Maganin Bushewar Gaba old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Maganin Bushewar Gaba old version APK for Android

Scarica

Maganin Bushewar Gaba Alternativa

Trova altro da Abrahamjr

Scoprire