Use APKPure App
Get Littafin Magana Jarice old version APK for Android
Littafin Magana Jarice un qunshe un matsayin Application Domin sauqin Karatu.
Littafin Magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (On.) N.N.M.C ya Rubuta: Un haifi Alhaji Abubakar Imam Dr. uno shekarar 1911 un cikin Garin kagara sa'an nan tana cikin lardin Kwantagora, Yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta un Katsina Training College Kuma ya kama aikin Malanta un Makarantar un Katsina uno shekarar 1932.
Magana Jarice Littafine mai dadin Karatu Domin ya qunshi labarai Masu qawatarwa da Kuma nishadantarwa daki-Daki. Wajen Qir-qirar din applicazione nan, munyi iya bakin qoqari wajen Ganin cewa rubutun ya zama da girma domin Dadin Karatu.
Kuma Wannan littafi Offline NE, Wato ba ya buqatar amfani DA dati mobili wajen bude shi.
Dan haka Ayi Karatu lafiya: Ku sauraremu nan GABA akwai WASU littatafan suna ZUWA da izinin Allah.
Domin Bayar da shawara ta bla Zamu inganta applicazioni dinmu za'a iya neman ta indirizzo e-mail din mu Dake qasa. Mun gode.
Last updated on Jul 11, 2020
updated features and privacy policy
Caricata da
Tim Freeman
È necessario Android
Android 4.1+
Categoria
Segnala
Littafin Magana Jarice
1.3.0.0 by Merafi-Apps
Jul 11, 2020