Use APKPure App
Get Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’au old version APK for Android
Ilmin saduwar jimai - Bayanin zai Taimaki ma'aurata dominano Gyaran zamantakewa.
App Wannan yana bayani ne ga Saduwar Jima'i Da Iyali - Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata mai suna Gyara Kayan Ka zai taimaka wajen:
samar da ainihin bayyanin da ake bukata game da Saduwar Jima'i Da Iyali
bada shawara a kan yadda za a fahimci matsayin Saduwar Jima'i Da Iyali a rayuwa
an rubuta wannan littafin mai suna GYARA KAYAN KA kamar dai wani littafin matafiyi.
Ya kunshi bayyanai game da kare lafiya, da jin dadin masu tarawa, da kuma sanin abinda ya kamata wajen jima’i. Kuma yana yin bayyani game da yadda mutum zai shirya rayuwarsa ta fuskar jima’i, ya kuma fahimci jima’in. Wannan littafin, kamar dai wani jagora ne da zai taimaka wajen yin zabi nagari.
Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Saduwar Jima'i Da Iyali (Jima'i) da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.
Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.
Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;
* Saduwar Jima'i Da Iyali a musulunci
* Hukunce hukuncen Saduwar Aure Da Iyali
* Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.
* Lokutan daya kamata a sadu da iyali ..
* Matsalolin Rashin Gamsar Da Juna: Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata
* Muhimmancin Saduwar Jima'i Da Iyali Da Sanyi: Don Ma’aurata
* Abubuwan Dubawa da Kula Ga Ma'aurata
* HUKUNCIN SHAN Al'aura KO TSOTSAR AL 'AURA DA AMFANINSA
* SOLO SPOSATO
* NOTA: voglio bayani zai Taimaki ma'aurata (maza & Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su: *
Da fatan ma'aurata suna fahimtar voglio app mai preso un sama domin gyara zamantakewar aure *
ALLAH ka gafarta mana
Dan Allah kada ku manta kuyi rating su applicazione wannan, mungode ..!
################################################## ##############
Se ti piace questa Applicazione, considera di lasciare una recensione positiva e / o una valutazione per essa nel negozio. Ciò aiuterà a spostare l'app in alto in modo che le altre persone che la cercano possano trovarla facilmente.
Sarò così grato se lo scarichi e gli dai 5 stelle e lo condividi con la tua famiglia e i tuoi amici.
Non esitate a fare il vostro commento, suggerimento, consiglio e così via tramite [email protected]
Last updated on Nov 6, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features
Caricata da
Han Soe Min
È necessario Android
Android 4.1+
Categoria
Segnala
Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’au
3.4 by engrshams
Nov 6, 2020