Hasbi Al-Muhaiminu


2 per Usmaniyya
Mar 13, 2016

A proposito di Hasbi Al-Muhaiminu

Hasbil Muhaiminu in arabo, traslitterazione e Hausa - Shaykh Ibrahim Niass

بسم الله الرحمن الرحيم

صلى الله على الفاتح الخاتم العظيم

   قصيدة تشكل حروف أوائل أبياتها قوله تعالى: {حسبنا الله ونعم الوكيل} .قالها مولانا شيخ الإسلام الحاج إبراهيم بن عبد الله انياس رضي الله عنه وأرضاه وعنا به آمين.

   ما قرأها خائف إلا أمن وانقلب بنعمة وفضل كما قال الله تعالى, ومن لازمها مرة واحدة صباحا ومساءا لا يمسه سوء هو وأهله وأحبابه, ولا يبقى له عدو إلا هلك أو أصيب بمرض.

   فاتقوا الله تعالى أيها المسلمون! واعلموا أن هذه القصيدة درع في الحضر والسفر وسائر الشدائد وهي كنز المحتاج, فهي تكفيك وتكفي أهلك وذريتك إن لازمت قراءتها, ولا يطلب قارءها شيئا من الله تعالى إلا أعطاه إياه, وبالتجربة تعرف حقائق الأشياء

Da Sunan Allah Mai Mai rahma Jinkai

Allah Yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai Girma

Wannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta Suka yi kama da fadinsa Allah Ta'aka {Hasbunallahu wa ni'imal wakilu}.

   Maulana Shaikhul Islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya yarda da shi Kuma ya yardar da shi, yarda da mu saboda shi Amin, brillare ya Yita.

   Babu Wani mai jin tsoron da zai karanta ta Sai ya zama un cikin aminci ya koma da ni'ima da fifiko kamar bla Allah Ta'ala ya fada, Duk Wanda ya lizimce ta sicuro da Yamma kafa Daya-Daya, per Babu Wani mummunan abu da zai stesso shi, shi da iyalinsa da masoyansa Kuma duk makiyinsa zai Mutu ko Kuma ya Hadu da wata mummunar Rashin lafiya.

   Ku ji tsoron Allah Ta'ala ya ku Musulmi! Ku sani cewa Wannan kasida Sulke ce un Zaman Gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, Kuma taskar mabukaci CE, ta Ishe ka Kuma ta Ishi iyalinka da zariyarka Idan ka lizimci karanta ta, Duk Wanda yake karanta ta ba zai Nemi Wani abu un wurin ba AllahTa'ala SAI ya Bashi shi, da jarrabawa una ke Gano hakikanin abubuwa.

Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

Sallawi.

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

2

Caricata da

Abdullah Bektaş

È necessario Android

Android 2.0+

Segnala

Segna come inappropriata

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Hasbi Al-Muhaiminu old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Hasbi Al-Muhaiminu old version APK for Android

Scarica

Hasbi Al-Muhaiminu Alternativa

Trova altro da Usmaniyya

Scoprire