Use APKPure App
Get Hancin Gauta 2016-Dr. Abdulkad old version APK for Android
Saurari Shirin Hančin Guta na na 2016 Rahama Radio Kano, Tara da Dr. Abdulkadir.
Wannan Manhaja ta kawo muku Shirin Hancin Gauta na shekarar 2016 wanda Gidan Radio na Rahama Radio FM Kano Nigeria ke shiryawa tare da Dr. Abdulkadir Ismail. Muna da manhajojin wannan shiri mai albarka na shekarun 2014, 2015, 2017 da ma sauran su.
Ku Saurari shirin a saukake ba tare da kunna data ba. Da zarar kun sauko da shi kan wayoyin Salular ku zaku iya sauraron shirin a koda yaushe. Ku cigaba da bibiyar Shafin mu na ZaidHBB a nan Play Store don kasancewa tare da More wasu sababbin Manhajojin mu masu Fadakarwa, Wa'azantarwa, Nishadantarwa Harma da Ilmantarwa. Mun gode
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.
Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
About Rahma Radio
Rahma Radio was established as a privately owned Radio station on 97.3 MHz on the F.M band. It started its test transmission on Friday 12th August, 2011, after which all full commercial transmission commenced. The station broadcasts wide rang of programmes to satisfy our listener’s.
Our main focus is the promotion of business, commerce and social reorientation of society through effective and meaningful programmes. These programmes include but not limited to health, education, farming, capacity building and human development, with emphasis on women, youth and the physically challenges.
Caricata da
Precious Samson
È necessario Android
Android 4.1+
Categoria
Segnala
Use APKPure App
Get Hancin Gauta 2016-Dr. Abdulkad old version APK for Android
Use APKPure App
Get Hancin Gauta 2016-Dr. Abdulkad old version APK for Android