Fassarar Littafin Ahdhari


10.0
1.0 per ABUBAKAR SADIK SALIHU
Oct 16, 2016

A proposito di Fassarar Littafin Ahdhari

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne Wanda ke Bayani kan Ibada un Musulunci.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) Haka bayan, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi Sauki wajen bla Sako un cikin Fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi un rarraba shi, da FATAN za'a Samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan Aiki un matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta bla wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai Masu yawa cikin harshen Hausa. ina Kuma Aiki kan aggiornare un Yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umra Domin dada saukaka shi ga mai Karatu.

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

1.0

Caricata da

Myat Khant

È necessario Android

Android 3.0+

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Fassarar Littafin Ahdhari old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Fassarar Littafin Ahdhari old version APK for Android

Scarica

Fassarar Littafin Ahdhari Alternativa

Trova altro da ABUBAKAR SADIK SALIHU

Scoprire