Use APKPure App
Get Fassarar Huqbatun Minat Tarikh old version APK for Android
Ingantaccen Tarihin Abinda Ya Faru Tsakanin Sahabbai
Wannan shine fassarar shaharraren littafin nan da aka fi sani da suna Huqbatun Minat Tarikh wanda ya fede biri har wutsiya a cikin ingantaccen tarihin abinda ya faru bayan wafatin Annabi (SAW) har zuwa shahadar sayyiduna Hussain (RA) a Karbala.
Yana da matukar muhimmanci kowane musulmi ya karanta wannan littafi da tsarkakkiyar niyya da adalci don jin halin da sahabbai suka tsinci kansu. ALLAH YA KARA MASU YARDA
Caricata da
Khay Hlaing
È necessario Android
Android 4.4+
Categoria
Segnala
Use APKPure App
Get Fassarar Huqbatun Minat Tarikh old version APK for Android
Use APKPure App
Get Fassarar Huqbatun Minat Tarikh old version APK for Android