Falalar Ramadan


5.2 per Abrahamjr
Aug 11, 2021 Vecchie versioni

A proposito di Falalar Ramadan

Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya

MENE NE AZUMI ??

1. AZUMI A lugga: -Shine Kamewa

2. ASHARI'ANCE: - lustro Kamewa daga Barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har ZUWA faduwar rana da niyyar yin ibada.

RUKUNAN AZUMI

1. Yin niyya

2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali

3. Zamani (lokachin yin Azumi).

SUNNONIN AZUMI

1. Gaggauta Buda baki

2. Jinkirta Sahur

3. Addu'a Yayin Buda baki

4. Yin Sahur da jinkirta shi.

MAKARUHAN AZUMI

1. Kaiwa Matuka wajen kurkuran baki

2. Sumba

3. Dauwamar da kallo na sha' AWA

4. Tunani Akan al'amuran saduwa

5. Shafa ko runguma

6. Dandanan Wani abu

7. tozali Sanya

8. Yin Kaho.

ABUBUWAN DA Suke BATA AZUMI

1. Saduwan Wani Abu ZUWA Makoshi (narkakke)

2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da Gangar

3. Saduwa ta hanyar tilasta

4. Chi ko sha da tunanin sauran osare

5. Chi ko sha da gangan

6. Wanda ba Saduwan wani abu narkakkeba ZUWA Makoshi

7. Ridda.

ABUBUWAN DA Suke HALAS

1. Yin asiwaki

2. Sanyaya jiki da Ruwa

3. Halas Tafiya ta

4. Sanya Magani wanda ya Dache

5. Tauna Wani Abu ga karamin yaro

6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME

1. Hadiye YAWU

2. Rinjayen amai DA magwas

3. Rinjayen Wani kwaro ZUWA ga Makoshi

4. Kuran kan Hanya

5. Wayan gari da janaba

6. Yin mafarki da rana.

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

5.2

Caricata da

Mamah'y Kiki

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Falalar Ramadan old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Falalar Ramadan old version APK for Android

Scarica

Falalar Ramadan Alternativa

Trova altro da Abrahamjr

Scoprire