Use APKPure App
Get Arewa Kallo old version APK for Android
Arewa Kallo Shafi Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harshen hausa
Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Arewa Kallo, domin samun Fina Finai Fassarar Hausa Da Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Romanzi cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A Ko ina ba, da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa, cikin sauki.
Applicazione Wannan din ya tattara muku komai A guri daya, wanda Ya danganci sharpen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke A kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan application din sune karamar haka:
fina finai fassarar hausa
Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
Labaran Duniya
fin finan Hausa
Musha Dariya
wakokin hausa hip-hop
canzoni haussa
wakokin hausa video e audio
Musha Dariya
fassarar sultano indiano hausa
fassarar Hausa
makullin sirri
fassara Arewa24
tarkon kauna
fassarar algaita
agente ragaf fassarar hausa
sapne suhane
dadin kowa sabon salo
kwana casa'in Arewa24
tendenza arewa
fina finan hausa
koyarwa da hausa
labaran duniya
Arewa Tendenza
hotunan hausawa
tattaunawa
nishadantarwa da yaren hausa
fadakarwa
da sauran su.
Duk wani abu daya danganci sharpen hausa na nishadantarwa zaka sameshi un'applicazione cikin wannan din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu ako ina ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa Kallo kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, sito web zai iya shiga din mu na
https://www.arewakallo.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wantan application na Arewa Kallo.
Labaran Duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;
. Labaran Siyasa
. Labaran Wasanni da Kwallon kafa
. Labaran Shakatawa
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna
. Hira da jarumai
. Labaran abubuwan da ke faruwa Yau Da Kullum.
Last updated on Sep 7, 2024
Kusauke Wannan Manhajar Domin Samun Fina - Finai Fassarar Hausa Da Labarai Cikin Matukar Sauki
Caricata da
Gio Kaishauri
È necessario Android
Android 4.4+
Categoria
Segnala
Arewa Kallo
9.8 by Arewamedia - Apps
Sep 7, 2024