Ahmad Sulaiman Offline Part 2


2.0 per ZaidHBB
Feb 2, 2024 Vecchie versioni

A proposito di Ahmad Sulaiman Offline Part 2

Ascolta la recita del Sacro Corano dello sceicco Ahmad Sulaiman Kano Nigeria

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline Part 2" con il nome di Al Qur'ani mai girma daga bakin Sheikh Ahmad Sulaiman Kano Nigeria.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.

Applicazione din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muaka raba shi biyu. KU Shiga cikin app din don sauko daya app din.

Idan kunji dadin applicazione wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Novità nell'ultima versione 2.0

Last updated on Mar 2, 2024
*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
*Added Qibla Direction

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

2.0

Caricata da

Evëř Oñý Oñê

È necessario Android

Android 6.0+

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Ahmad Sulaiman Offline Part 2 old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Ahmad Sulaiman Offline Part 2 old version APK for Android

Scarica

Ahmad Sulaiman Offline Part 2 Alternativa

Trova altro da ZaidHBB

Scoprire