Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Icona Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

3.2 by KareemTKB


Jan 26, 2024

Informazioni su Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Sheikh Ahmad Sulaiman Completa Quran MP3 OFFLINE - Parte 1 di 2

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. Sura Al Fatihah Zuwa Sura Al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman completa il Corano offline mp3 PARTE 1 DI 2.

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, Ahmad Sulaiman Quran Offline jin karatun ka ya ya an jin karatun in kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a kamakon irin yanda karatun in ya kasance an jin in a kasashe dabban dabban.

Dan asalin Kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun in un kano baki daya.

Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa Apps islamiche kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubkhcudhuba, Hud

Bayan Karatun Mallam Ahmed Sulaiman offre app sauran in stile malese kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB with kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sceicco jaafar mahmud adam completo tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB dom samun karatun kuma dukkan apps with na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data. Ahmad Sulaiman Kano Corano mp3

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi condividendo dinta ta gruppi whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi download di wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh Ahmed Sulaiman Corano pieno offline

- ahmed sulaiman kano (reciter del Sacro Corano dallo stato di Kano in Nigeria)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, scarica Ka saurara e il lokacin da kake bukata.

Ina fat fat zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline

Idan Kuma Kunji Dadin Shi app wannan con lo sceicco Ahmad Sulaiman Corano recitazione a Ku Aika Zuwaga Sauran Yanuwa. Nagode!

Novità nell'ultima versione 3.2

Last updated on Jan 26, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 3.2

Caricata da

مصطفى ابن البصره

È necessario Android

Android 4.4+

Available on

Ottieni Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 su Google Play

Mostra Altro

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.