Addu'o'i


1.1 per GangareBoy
Apr 13, 2019

A proposito di Addu'o'i

Nagartattun addu'o'i daga bakin manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW) da Al Qur'an

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbatar una gara shi yas kasance yana yawan ambaton Allah da tunawa da Shi a koda yaushe, kuma a duk halin daya samu kansa ciki.

Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton Allah da kasancewa cikin shaukin

tunaninsa. Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu'o'in da Annabi ya kanyi un lokutta daban daban.

1- (Allahumma rzuqni ḥubbuka, wa ḥubba uomo yanfa`uni ḥubbuhu `indak. Allahumma ma razaqtani mimma uḥibbu faj'alhu quwwatan li fima tuḥibb. Allahumma wa ma zawaita` anni mimma uḥibbu faj'alhu faraghan li fima tuḥibb). "(Tirmidhi)

'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka, da soyayyar sauran mutane da zata amfane ni, Ya Ubangiji ka sanya duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafafa mini kusantar ka, Ya Allah duk abinda ka hana ni kuma, Ka mai lei shi alkhairi a gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

1.1

Caricata da

ဆာန္ဂွ္ဆာန္မံင္ ဆၢး

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Addu'o'i old version APK for Android

Scarica

Addu'o'i Alternativa

Trova altro da GangareBoy

Scoprire