Abincin Hausawa (Hausa Recipe)


5.2.1 per AdamsDUT
Oct 27, 2023 Vecchie versioni

A proposito di Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Koyi yadda Zaka / ki Girka Abincin Hausawa Kala Daban-Daban Cikin Sauki

Applicazione wannan Abincin Hausawa (ricetta di Hausa) con il nome di Kala-Kala di Abincin Hausa, Yana Kuma Dauke di Yadda Zako Sarrafa Ko Kuma Kiyi Wannna Abincin Cikin Sauki.Anyi Bayani Daki-Daki Dakuma Irin Kayan Abincin Da Zakiyu Amafani zaki zuba, un takaice dai zan iya cewa wannan application na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Applicazione din jya yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (inglese) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi download din wannan application domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) sune kamar haka:

DANWAKE

KUNUN GYDA

KUNUN AYA

KUNUN TSAMIYA

ALALA

Kosai

TUN MASA

TUWON SEMOVITA

ZOBORODO

TUWON SHINKAFA

RISO JOLLOF

KILISHI

adamsdut

Don Allah in kinji dadin wannnan application a taimaka ayi rating nasa five star domin yayi sama domin wadan da ke son koyan abincin ahusawa in sunyi alla ricerca dello stesso shi cikin sauki.

za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar, sheikh albani zaria, sheikh ali isah fantami, sheikh ahmad sulaiman ecc.

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a aladadance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. Una tarihance kabilar Hausawa na tattare una birra salasalar. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Un farko-farkon shekaru na 1900's, un sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bay gida, a yanya Mulkin Mallaka Sai Suka Marawa Fulani è nato da Manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Daura Kasace indossa un kasani mai dadewa da tarihi un kasar hausawa.

Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tara da masu mulki da masana.

Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tara da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cude. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da Kari, Akwai Cincirindon Al'ummar Hausawa a Manyan Biranen Yammacin Afirka da Arewacin Afirka da Kuma Yankunan Cinikayyar Al'ummar Hausawa Da Kuma Yankunan Da Hausawa Suka Jima Suna Bi A Hanyar Ta Zuwa Aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.

Novità nell'ultima versione 5.2.1

Last updated on Nov 10, 2023
New app version with new features. All bugs fixes

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

5.2.1

Caricata da

Daniel Luis

È necessario Android

Android 4.4+

Available on

Segnala

Segna come inappropriata

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Abincin Hausawa (Hausa Recipe) old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Abincin Hausawa (Hausa Recipe) old version APK for Android

Scarica

Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Alternativa

Trova altro da AdamsDUT

Scoprire