Use APKPure App
Get Garkuwar Musulmi Ta Adduoi -Hi old version APK for Android
Wannan application ne offline mai suna Garkuwar Musulmi Ta Adduoi
The app requires no internet connection to work (it is Offline).
Complete Hisnul Muslim Arabic to Hausa translation offline . Just download and start reading even when offline.
**************************************************************************
Wannan application ne free offline (wanda yake ai batare da internet ba.) mai suna Garkuwar Musulmi Ta Addu'o'i Daga Qurani mai girma Da Hadisai (sunnah) yana da fassara arabic zuwa hausa anyi shine domin amfanarwa ga al'umma musulmai musaman hausawa domin sauwake yan uwa amfani da littafi wajen amfani ko kuma koyan Addu'o'i Daga Qurani mai girma Da Hadisan manzon Allah SAW.
Application a cikin wayarka wanda zaka iya amfani dashi a ko ina kuma akoda yaushe da zarar kayi downloading na wannan application.
Hakan zai sauwake mana wajen koyan Addu'o'i Daga Qurani Da sunnah domin kare kanmu da kuma neman tsaro daga Allah madaukakin sarki.
Bayan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah arabic/hausa za iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store,
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
**************************************************************************************
If you like this Application please consider leaving a positive review and/or rating for it in the store. This will help move the App to the top so that other muslims that are looking for Garkuwar Musulmi Ta Addu'o'i offline can find it easily.
If you've any suggestion or opinion about this app please use the developer email to contact me directly anytime. I will be glad to read from you and will reply as soon as possible in shaa Allah.
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.
For more Islamic applications?
Just go to your google play store and search "rrnapps" you will see all our applications
I will be so grateful if you download it and give it 5 star & share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via kzapps88@gmail.com
Thank you and wish you happy reading
Uploaded by
عبدالرحمن أحمد
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
4.4 MB Mar 1, 2021
4.4 MB Mar 1, 2021
4.8 MB Mar 28, 2020
4.8 MB Mar 28, 2020
5.2 MB Jan 25, 2020
5.2 MB Jan 25, 2020
Use APKPure App
Get Garkuwar Musulmi Ta Adduoi -Hi old version APK for Android
Use APKPure App
Get Garkuwar Musulmi Ta Adduoi -Hi old version APK for Android