Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Dr Ibrahim Jalo Jalingo mp3 icon

2.0 by AdamsDUT


Nov 19, 2018

About Dr Ibrahim Jalo Jalingo mp3

Saurari Lectures Da Kuma Nasihu Daga Bakin Dr Ibrahim Jalo Jalingo

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Dr Ibrahim Jalo Jalingo, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Ibrahim Jalo Jalingo mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3

sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen

sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser

sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3

sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures

sheikh Ali Isah Fantami mp3

sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim

sheikh Ali Isah Fantami lectures

sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3

sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation

Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures

Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi

sheikh mohammad bin usaman kano lectures

sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu

sheikh haruna kabiru gombe

sheikh Abubakar Gumi

sheikh Abdulrazak Yahya Haifan

sheikh Bin Usman kano

sheikh Ahmad BUK

Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.

Sheikh Abubukar Gero Tafseer mp3

SHEIKH AHMAD TIJJANI GURUNTUM

Dr Abubakar Sani B/Kudu

sheikh abdulwahab kano

Dr Ibrahim Jalo Jalingo mp3

Adamsdut.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

What's New in the Latest Version 2.0

Last updated on Nov 19, 2018

New version with new features

Translation Loading...

Additional APP Information

Latest Version

Request Dr Ibrahim Jalo Jalingo mp3 Update 2.0

Uploaded by

Shahryar Shahryar

Requires Android

Android 4.1+

Available on

Get Dr Ibrahim Jalo Jalingo mp3 on Google Play

Show More

Dr Ibrahim Jalo Jalingo mp3 Screenshots

Comment Loading...
Languages
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Success!
You're now subscribed to our newsletter.