Dr Abdullah Usman Gadan Kaya L


2.0 by AdamsDUT
Oct 26, 2018

About Dr Abdullah Usman Gadan Kaya L

saurari karatu da kuma nasihu daga bakin Dr Abdullah Usman Gadan Kaya

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Dr Usman Gadon Kaya, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Abdullah Usman Gadon Kaya mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3

sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen

sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser

sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3

sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures

sheikh Ali Isah Fantami mp3

sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim

sheikh Ali Isah Fantami lectures

sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3

sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation

Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures

Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi

sheikh mohammad bin usaman kano lectures

sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu

sheikh haruna kabiru gombe

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi

Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

What's New in the Latest Version 2.0

Last updated on Nov 4, 2018
New version with new features

Additional APP Information

Latest Version

2.0

Uploaded by

Delvon Massey

Requires Android

Android 4.1+

Available on

Show More

Use APKPure App

Get Dr Abdullah Usman Gadan Kaya L old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Dr Abdullah Usman Gadan Kaya L old version APK for Android

Download

Dr Abdullah Usman Gadan Kaya L Alternative

Get more from AdamsDUT

Discover