Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Ciyar da dodo icon

90 by Curious Learning


Oct 7, 2024

About Ciyar da dodo

Wasa ilmi wande ne taimaka yara koyan karatu!

Ciyar da dodo zai koyar ma yara ka asali karatu. Tara kwain dodon wasa ka kuma ciyad da su da harafi domin su yi girma su zama abokai.

MENENE CIYAR DA DODO

Ciyar da dodo yana amfani da tabbatacce 'yi wasa ka koya' dabaru na tafiyar da yara da kuma taimake su koya karatu. Yara na ji dadin tattara da girma da dodon wasa da su ka fi so yayinda da suna koya shikan karatu.

SUAKE A SAKAKKE, BABU TALLA(Ads), BABU IN APP PURCHASES

Duka abun ciki 100% sakakke. Halittan daga Literacy nonprofit curious Learning, CET, da Apps Factory.

FASALI WASA DOMIN GABATAR DA GWANINTA KARATU

Wasanin gwada ilimi na karin lafazi mai bada dariya da tafiyar da yaro.

Wasanin burbushi harafi na taimaka da karatu da Rubutu.

Wasanin tunani kamus

Kalubule 'Sauti kawai' Matakan.

Rohoton Cigaba na Iyaye.

Mahara mai-amfani shiga domin cigaba mai amfani guda.

Tattarawa, Halittu farfadowa da dodon wasa masu sa dariya.

An tsara domin ya inganta tattalin arziki na zaman jama'a

Babu talla

Ba sai da Internet ba.

AN GINA DA GWANIYA DOMIN YARON KA

Tushen wasan na a shekaru bincike da gwanita a cikin ilimi kimiyya rubuce- rubuce, har da wayar da kan jama'a a karin- lafazi, fitarwa harafi, karin lafazi, kamus, da karatun gani kalma haka nan yara zasu kara girma da tushe karatu mai karfi. An gina ta da ra'ayi na kula da tari dodo na wasa. An tsara shi ya karfafa nuna tausayi, juriyarsu, da socio- emoshenal cigabawa na yara.

WA YE MU?

Norwegian ministry of Foreign Affairs ne suka biya Ciyar da dodo sa'ad da sashi na shi EduApp4Syria-competition. Shi asali app na Arabic da an gina ne ta hadin gwiwa kamfani sakanin Apps factory, CET- shi Center for Educational Technology, da IRC - International Rescue Committee.

An daidaita Ciyar da dodo wasa zyuwa turanci daga Curious Learning, NonProfit da kwazo na kara gabatar da hanya ta samu sakamakon abun cikin rubuce-rubuce ga kowa wanda ke so. Mu kungiya ne masu bincike,masu gina, da malamai masu kwazo ta bawa yara a ko'ina ilimi rubuce-rubuce a harshe na kasa da tushen a shaida da labari- kuma mu na aiki domin mu kawo app na Ciyar da dodo zyuwa ga 100+ harsuna masu tasiri a kewayen duniya.

---

Feed The Monster teaches children the fundamentals of reading in Hausa. Collect monster eggs and feed them letters so they can grow into new friends!

WHAT IS FEED THE MONSTER?

Feed The Monster uses proven ‘play to learn’ techniques to engage kids and help them learn to read. Children enjoy collecting and growing pet monsters while learning reading fundamentals.

FREE TO DOWNLOAD, NO ADS, NO IN APP PURCHASES!

All content is 100% free, created by literacy nonprofits Curious Learning, CET, and Apps Factory.

GAME FEATURES TO PROMOTE READING SKILLS:

• Fun and engaging phonics puzzles

• Letter tracing games to aid reading and writing

• Vocabulary memory games

• Challenging “sound only” levels

• Parental progress report

• Multi-users login for individual user progress.

• Collectable, evolvable, and fun monsters

• Designed to promote socio-emotional skills

• No in-app purchases

• No ads

• No internet connection needed

DEVELOPED BY EXPERTS FOR YOUR CHILD.

The game is based on years of research and experience into the science of literacy. It incorporates key skills for literacy, including Phonological Awareness, Letter Recognition, Phonics, Vocabulary, and Sight Word Reading so kids can develop a strong foundation for reading. Built around the concept of caring for a collection of monsters, it is designed to encourage empathy, perseverance and socio-emotional development for children.

WHO ARE WE?

Feed the monster was funded by the Norwegian Ministry of Foreign Affairs as part of the EduApp4Syria-competition. The original Arabic app was developed as a joint venture between Apps Factory, CET – The Center for Educational Technology, and IRC – The International Rescue Committee.

What's New in the Latest Version 90

Last updated on Aug 5, 2024

Updating for compatibility with newer versions of Android

Translation Loading...

Additional Game Information

Latest Version

Request Ciyar da dodo Update 90

Uploaded by

Felipe Borges

Requires Android

Android 4.4W+

Available on

Get Ciyar da dodo on Google Play

Show More

Ciyar da dodo Screenshots

Comment Loading...
Languages
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Success!
You're now subscribed to our newsletter.