Use APKPure App
Get Bidiar Maulidi-Dr Sani Umar old version APK for Android
Saurari wa'azi akan Bidiar Maulidi tare da Dr Sani Umar R/Lemo
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Bidiar Maulidi-Dr Sani Umar" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Bidiar Maulidi.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya sa a amfana da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on Aug 5, 2020
*Bug Fixed
Uploaded by
Wajid Khan
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
Bidiar Maulidi-Dr Sani Umar
1.2 by ZaidHBB
Aug 5, 2020