Use APKPure App
Get Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 old version APK for Android
Listen to Akidar Ahlussunnah by Late Sheikh Jafar Mahmoud Adam.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Akidar Ahlussunnah da Al'amuran da suke faruwa akan mu, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Uploaded by
صالون شيك
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
Use APKPure App
Get Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 old version APK for Android
Use APKPure App
Get Akidar Ahlussunnah-Jafar Mp3 old version APK for Android