Ahkamul Jana'iz Part 3-Sheikh


1.2 by ZaidHBB
Jul 30, 2020 Old Versions

About Ahkamul Jana'iz Part 3-Sheikh

Saurari karatun Ahkamul Jana'iz Kashi na Uku tare da Marigayi Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Ahkamul Jana'iz Part 3-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Ahkamul Jana'iz.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na uku ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na daya da na biyun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

What's New in the Latest Version 1.2

Last updated on Dec 15, 2020
*Bug Fixed

Additional APP Information

Latest Version

1.2

Uploaded by

Hood Dove

Requires Android

Android 4.1+

Show More

Use APKPure App

Get Ahkamul Jana'iz Part 3-Sheikh old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Ahkamul Jana'iz Part 3-Sheikh old version APK for Android

Download

Ahkamul Jana'iz Part 3-Sheikh Alternative

Get more from ZaidHBB

Discover