Adhkar Hausa


1.10 per Daawa Foundation
Jul 9, 2024 Vecchie versioni

A proposito di Adhkar Hausa

Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga  Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.

*Abubuwan da suke ciki

1) Zikirin safiya da maraice

2) Zikirin da ake yi a cikin salla

3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla

4) Falaloli

5) Littafin Hisnul musulmano

6) Gioco Mas'aloli da zikiri:

- ladubban yin addu'a

- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su

- Amfanin ambaton Allah

- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a

- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki

Da sauran su.

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (caratteristiche)

1) Tara araba da fassara

2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba

3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar

4) Schermo Kalar mara haske domin kariyar ido

5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar

Da sauran su.

* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasawann manhajar lokaci bayan lokaci.

* Domin yin tarayya a cikinwann aikin don samun lada, ka turawann manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai

* Per aiutarti a contattarci su Gmail, contattaci: contactdwforg@gmail.com

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

1.10

Caricata da

لصمبلله غينىي غبخ

È necessario Android

Android 5.0+

Available on

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Adhkar Hausa old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Adhkar Hausa old version APK for Android

Scarica

Adhkar Hausa Alternativa

Scoprire